fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Kwanannan za’a dage dakatarwar da akawa Twitter>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Kwanannan zata dage dakatarwar data wa Twitter.

 

A ranar 4 ga watan Yuni ne gwamnatin tarayya ta bayyana dakatarwar data wa Twitter ta sai baba ta gani.

 

Hakan ya farune bayan goge rubutun da shugaba Buhari yayi da Twitter din tayi. Saidai a ganawarsa da manema labarai, Lai Muhammad ya bayyana cewa, Kwanannan za’a janye dakatarwar da akawa Twitter din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *