fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Kwanannan za’a dawowa da Najeriya Miliyan £4.2 da aka sace>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Kwanannan za’a dawo wa da Najeriya Miliyan £4.2 da aka sace.

 

Babban Lauyan Gwamnati, Abubakar Malami ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ta bakin kakakinsa, Dr. Umar Gwandu.

 

Yace, kudin wanda abokan Tsohon Gwamnan Jihar Delta suka kwasa ne. Yace an samu tsaiko amma kuma alamu na nuna cewa, nan gaba kadan Kudin zasu zo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *