fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Kwanannan za’a kashe gaba dayan Boko Haram>>Hedikwatar Tsaro

Shugaban makarantar horas da Sojoji ta Najeriya, Majo Janar Ibrahim Yusuf ya bayyana cewa, kwanannan zasu gaba da Boko Haram, ‘yan Bindiga da sauran masu daukar makamai a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane a yayin Atisayen da Sojoji suke a Shere kusa da Jos.

 

Ya bayyana cewa, Yiwa Sojojin Atisaye zai sa su zama a shirye dan fuskantar duk wata matsala da zata taso a bangaren tsaro.

“So, it simply means that military will soon end all the security challenges that are facing Nigeria,” he affirmed.

The commandant, who expressed satisfaction with the level of exercise, added that it would boost the cadets’ confidence, courage, and leadership qualities.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *