fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Kwanannan zan yi maganinku>>Shugaba Buhari ga ‘yan Bindiga

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya  gargadi ‘yan Bindiga da cewa, kwanannan zai yi maganinsu.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai a fadarsa dake Abuja bayan kammala sallar Idi.

 

Ya bayar da tabbacin samar da kayan aiki ga jami’an tsaro dan magance matsalar, kamar yanda kakakinsa, Malam Garba Shehu ya sanar.

 

Shugaban yace musamman manoma, jami’an tsaro zasu tabbatar cewa sun samu amincin zuwa su yi noma dan samun isashshen Abinci, shugaban ya kuma yi fatan samun Damina me Albarka.

Publicity, Mallam Garba Shehu said “the President emphatically said that the menace of bandits and kidnappers will be addressed to ensure that the nation’s food security is not threatened.”

 

President Buhari, who hoped for a good rainy season this year said “the law enforcement agencies are working hard to regain confidence against bandits so that we can go back to the land. This is very important. This is what the agencies are busy doing right now. We want people to go back to the land so that we can get enough food for the country and even export.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *