Hukumar hana fasa Kwauri ta Kwastam na neman a hana shigo da motocin da suka wuce shekaru 7 ana amfani dasu.
Hakan na kunshe a cikin rokon da suka Mikawa Majalisar tarayya.
Majalisar ta amincewa hukumar da kasafin kudin 1.56trn a shekarar 2021.
The Customs proposed a ban on importation of vehicles that had been used for more than seven years.