fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Kyakkyawan Karshe: Kalli yanda Wani malamin Addinin Islama ya rasu yana tsaka da fadakarwa

Allah sarki, wannan wani shehin malamin addinin Islama, Mahmoud Abdel Baqi Abu Khattab ne  dan asalin kasar Falasdinu a Kuwait daya rasu yana tsaka da fadakarwa a Kuwait din.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Yana fadakarwane a wajan daurin auren wani matashi inda kawai sai aka ji yana kalmar shahada ya kuma rasu.

Malamin dan shekaru 83 na daya daga cikin malam da suka kafa kwamitin zakka na farko-farko a kasar Larabawa da ake kira Al-Othman Zakat Committee.

Muna fatan Allah ya jikanshi ya kai Rahama Kabarinshi in tamu tazo mu cika da kyau da Imani.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *