fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Kyakkyawan shugaban ci na garine yasa ‘yan Najeriya ke son APC>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, kyakkyawan shugabanci na gari ne ya sanya ‘yan Najeriya ke son jam’iyyar APC.

 

Ya bayyana hakane a sakon taya murnar shiga APC da ya aikewa Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara.

 

Shugaban yace sunawa kasa ayyuka masu kyau. Ya kuma kara da cewa, yana taya Gwamnan Murna da wannan shawara me kyau da ya yanke.

The President was quoted as saying, “I’m proud of your timely and wise decision to join the governing party and our doors are wide open to other politicians who believe in our vision to rebuild Nigeria.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *