fbpx
Monday, May 10
Shadow

Labaran kasuwar yan wasanni: Makomar Cristiano Ronaldo, Messi, Konate da kuma King

Gwanin kasuwar kwallon kafa, Fabrizio Romano ya ruwaito cewa Liverpool ta amince da siyan dan wasan baya na Faransa, Ibrahima Konate mai shekaru 21 daga RB Leipzig wanda sukawa farashin yuro miliyan 34.

ESPN sun bayyana cewa shugaban Barcelona, Joan Laporta na gudanar da aiki akan yiwa Messi kwantirakin shekaru uku domin ya shawo kan dan wasan ya cigaba da wasa a kungiyar.

Gazetta Dello Sport sun ruwaito cewa tauraron dan wasan na gaba na kasar Portugal dake taka leda a Juventus, Cristiano Ronaldo na shirin komawa tsohuwar kungiyarsa ta Manchester United a wannan kakar.

Football Insider sun bayyana cewa dan wasan gaba na Everton Josh King na tattaunawa da kungiyar Turkish ta Galatasaray akan komawarsa can, yayin da yake shirin barin gasar Firimiya a wannan kakar.

Kungiyar Arsenal na fargabar rasa dan wasan data aro daga Real Madrid, wato Martin Odegaard saboda ta fita a gasar Europeam Super League a cewar Sun.

Transfer rumours: Konate, Messi, Cristiano Ronaldo, King

Liverpool have agreed personal terms with RB Leipzig for French defender Ibrahima Konate, 21, whose release clause from the Bundesliga club is £34m. (Fabrizio Romano via Sun)

Barcelona president Joan Laporta is working on a three-year contract to offer to Argentina striker Lionel Messi in an attempt to persuade the 33-year-old to stay at the club. (ESPN)

Juventus and Portugal forward Cristiano Ronaldo, 36, is keen on a return to Manchester United this summer. (Gazetta dello Sport via Metro)

Everton’s Norwegian striker Josh King is in talks with Turkish side Galatasaray and the 29-year-old seems set to leave the club this summer. (Football Insider)

Arsenal are worried that they could lose Norwegian playmaker Martin Odegaard, 22, who is on loan from Real Madrid, as a result of withdrawing from the European Super League. (Sun)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *