fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Labari me Dadi: Farashin danyen man Fetur ya kai $75 a kasuwar Duniya

Farashin danyen man Fetur ya tashi zuwa Dala $72 a kasuwar Duniya wanda hakan ya sabawa Hasashen da OPEC ta yi cewa ba zai kai wannan farashi ba a 2021.

 

Farashin danyen Brent wanda dashine ake auna farashin danyen Man Najeriya, a karshen makon da ya gabata, ya kai $75, kuma ana sa ran zai hara wannan farashi.

 

Saidai duk da abin farin ciki ne ga kasashen da ke fitar da man, amma a Najeriya wannan tashin farashi zai kara yawan kudin da ake kashewa akan taceshi da kuma tallafin da ake bayarwa ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *