fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Labari me dadi, Za’a ware Makudan kudi dan fara neman Danyen Man fetur a sassa daban-daban naArewa

Kudirin dokar man Fetur, PIB ya bada shawarar ware makudan kudi dan fara neman man fetur a sassa daban-daban na Arewa.

 

A zaman da dattawan Arewa suka yi kan wannan kudiri a Abuja sun bada shawarar a hako mai a jihohin Arewa dan magance matsalar talauci da rashin aikin yi.

 

Me alfarma, Sarkin Musulmi,  Muhammad Sa’ad Abubakar na III ne ya bayar da wannan shawara, inda yace, akaai yiyuwar samun man fetur a Sokoto, Gongola, Bida Benue da yankin Tafkin Chadi.

 

Ana ganin dai wannan sabuwar dokar Man fetur din zata Amfani Arewa sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *