fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Lai Muhammad yace dakatarwar Twitter ta dindindin ce: Amma yanzu Shugaba Buhari yace ta wucin gadi ce

A sanarwar dakatarwar Twitter da da Ministan yada labarai da al’adu Lai Muhammad ya fitar jiya, yace dakatarwar ta dindindin ce.

 

The Federal Government has suspended, indefinitely, the operations of the microblogging and social networking service, Twitter, in Nigeria.

Saidai a sanarwar da kakakin Shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya fitar da yammacin yau, ya bayyana cewa, Shugaba Buhari yace dakatarwar ta wucin gadi ce.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *