fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Laifinku ne da baku yi magana lokacin da muke tantanceshi ba>>Majalisa ta gayawa ‘yan Najeriya kan Pantami

Majalisar Tarayya ta bayyanawa ‘yan Najeriya cewa, laifinsu ne da basu yi magana a lokacin da ake tantance Pantami a matsayin minista ba kan zargin goyon bayan ta’addanci.

 

Da majalisar, Yusuf Gadgi dake wakiltar Pankshin Kanke dake Jihar Filayo ne ya bayyana haka a ganawarsa da Punchng.

 

Yace wadanda suka san Pantami yayi waccan magana kuma suna da kakkarfar shaida ne ke da laifi da basu zo suka gayawa majalisar a lokacin da take tantanceshi a matsayin Minista ba.

 

Ya bayyana hakane a lokacin Shirin gidan Talabijin din TVC da aka yi dashi. Ya kuma musanta cewa DSS sun aikewa da majalisar rahoto kan Pantami din.

“This pressure which some Nigerians who are privileged to know the commitment and disposition of Pantami when he was 34, why didn’t they bring it up to the attention of the National Assembly during the screening of the ministerial nominees?

“These Nigerians that have access to this very important information, what stopped them from hitting the media with it at the time the screening exercise was being conducted? That was the time the National Assembly had the power to reject nominations of the President or to confirm nominations. If the information had gone out and the National Assembly had gone ahead to confirm Pantami, then I will accept responsibility that the National Assembly had done extremely bad,” the lawmaker noted.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *