fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Lautaro Martinez yaki amincewa da sabunta kwantirakin shi a Inter Milan

Wakilin Martinez Alejandro Comano ya bayyana cewa dan wasan yayi burus da tayin sabunta kwantirakin shi a Inter Milan.

Calciomercato sun ruwaito cewa dan wasa da wakilan shi sun bukaci Inter Milan data kara mai albashi daga yuro mikiyan 4.5 zuwa yuro mikiyan 6 a kowace shekara.

Inter Milan nada ra’ayin siyar da wani babban dan wasan ta a wannan kakar kuma da yiyuwar Achraf Hakimi ne zai bar kungiyar, amma shima Lautaro nmya jawo ra’ayoyin manyan kungiyoyi a nahiyar turai.

Kuma kungiyar zakarun gasar Serie A din ta sakawa tauraron nata farashin yuro miliyan 90.

Lautaro Martinez rejects Inter Milan contract offer

The striker’s agent Alejandro Camano has revealed Lautaro rejected a contract extension offer from the Nerazzurri.

Calciomercato.com says the player and his entourage believe a €4.5m-a-year salary is not enough and demand at least €6m.

Inter need to sell one of their top players in the summer and, although Achraf Hakimi seems the favourite to leave the Giuseppe Meazza, Lautaro has attracted the interest of many top clubs around Europe.

Inter are demading €90m to sell the striker this summer.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *