fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Lauyoyi sun damfareni, Sun karbi miliyoyi daga hannuna amma sun kasa fitar dani daga gidan yari>>Sunday Igboho

Me ikirarin kafa kasar Yarbawa dake hannun hukumomin kasar Benin, Sunday Igboho ya koka kan kudaden da Lauyoyi suka karba a hannunsa.

 

Sunday Igboho yace Lauyoyin sun rika masa dadin baki ya basu miliyoyin kudi amma har yanzu sun kasa fitar dashi daga gidan yari.

 

Ya bayyana cewa ya baiwa Lauyoyin miliyan 5 amma sun kasa fitar dashi daga gidan yarin. Sunday Igboho dai ya shafe kusan watanni 2 kenan a gidan yarin kasar ta Benin.

 

Dama dai Daily post ta ruwaito cewa sun yi sa’insa shi da lauyansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *