fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Lazio ta tabbatar da Marizio Sarri a matsayin sabon kocinta

Tsohon kocin Chelsea, Maurizio Sarri zai cigaba da horas da kungiyar Lazio ta gasar Serie A inda kungiyar ta tsokane shi ta wallafa hotonsa yana shan taba a Twitter.

Lazio ta yiwa kocin kwantirakin shekaru biyu inda zata ringa biyan shi yuro miliyan 2.5 a kowace shekara.

Tsohon kocin Napolin ya kasance bashi da aiki tun bayan da Juventus ta kore shi a watan Augustan daya gabata, bayan cire kungiyar da aka yi a zagaye na kungiyoyi 16 na gasar zakarun nahiyar turai.

 

Maurizio Sarri confirmed as new Lazio manager with brilliant cigarette tweet about chain-smoking ex-Chelsea boss

The 62-year-old will take charge of the Serie A giants and they poked fun at the ex-Chelsea boss’ chain smoking habit on Twitter.

Sarri has reportedly been offered a two-year deal worth around £2.5million-a-season.

The ex-Napoli manager has been jobless since Juventus sacked him last August following 14 months in charge after thier Champions League last 16 exit.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *