fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Leonardo Bonucci yasha Coca Cola da giya yayin da yake ganawa da manema labarai sabanin Cristiano Ronaldo da Paul Pogba

Leonardo Bonucci yasha lemukan kamfanin da suka dauki nauyin gasar Euro yayin da yake ganawa da manema labarai, bayan ya lashe kofin gasar tare da kasar shi ta Italiya

A farkon wannan gasar Cristiano Ronaldo ya mamaye kanun labarai bayan ya kawar da kwalaben Coca Cola a gabansa yayin ganawa da manema labarai, inda ya fifita shan ruwa akan lemun saboda karin lafiya ga jikinsa.

Kuma bayan wasu yan kwanaki shima Paul Pogba shina ya kawar da kwalbar giya a gabansa saboda adddinin musulunci ya haramta shan giya.

Amma shi dai Leonardo Bonucci ya sha gabadaya lemukan cikin murna yayin da yake ganawa da manema labarai bayan Italiya ta lashe kofin gasar Euro.

 

Bonucci mocks Pogba and Cristiano: Drinks Coca-Cola and beer at post-match press conference

Leonardo Bonucci, fresh after winning Euro 2020 with Italy, starred in the post-match press conference by consuming the sponsored beverages in the media room.

Earlier in the tournament, Cristiano Ronaldo made global headlines after moving the Coca-Cola bottles positioned in front of the players speaking to the media due to his preference of the more healthy option of water.

France’s Paul Pogba, days later, moved the beer bottles out of the picture due to alcohol being against his Islamic faith.

However, the Italian defender instead opened a bottle of each of the aforementioned drinks in the post-match celebrations.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *