fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Lewandowski yaci kwallaye uku yayin da Bayern Munich ta lallasa Dortmund daci 4-2

Kungiyar Dortmund ta tsoratar da Bayern Munich bayan da Erling Haaland ya zira kwallaye biyu a cikin mintina tara kacal a wasan da suka buga a filin Allianz.
Amma daga bisani Robert Lewandowski yaci biyu hadda bugun daga kai sai mai tsaron raga kafin Munich ta fara jagoranci ta hannun Leon Goretza karo na farko.
A karshe dai ana daf da tashi wasan Lewandowski yaci kwallon shi ta uku yayin da Bayern Munich ta wuce Leipzig ta fara jagoranci da maki biyu a saman teburin gasar Bundesliga.

Lewandowski hits hat-trick in Bayern vs Dortmund six-goal thriller

Dortmund raced into a 2-0 lead after just nine minutes as Erling Braut Haaland netted twice behind closed doors at the Allianz Arena to shock the club world champions.

However Lewandowksi then struck twice, the second from the penalty spot, to haul Bayern level before the break. Leon Goretza put Bayern ahead for the first time with two minutes left before Lewandowski completed his hat-trick on 90 minutes.

 

The win leaves Bayern two points clear of RB Leipzig at the top of the Bundesliga table.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *