fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Likitoci sun janye yajin aikin da suke

Kungiyar Likitocin Najeriya, NARD data tsunduma yajin aiki tun 2 ga watan Augusta ta bayyana cewa ta janye yajin aikin.

 

Sun fara yajin aikin ne dai saboda wasa da albashi da ake musu wanda kuma an yi kokarin shiga tsakani amma abin ya faskara.

 

Shugabar kungiyar, Godiya Ishaya ce ta bayyana haka a wata hira ds aka yi da ita a Thecable

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *