fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Likitocin Najeriya zasu fara yajin aiki, 1 ga watan Afrilu

Likitocin Najeriya sun sha Alwashin fara yajin aiki daga 1 ga watan Afrilu muddin gwamnatin tarayya bata biya musu bukatarsu ba.

 

Likitocin sun cimma wannan matsaya ne a wani taro da suka yi a Abuja. hutudole.com ya fahimci cewa sun yi zamanne dan gano tattauna alkawuran da suka cimma tsakaninsu da gwamnati a baya.

 

Sanarwar fata yajin aikin ta samu sa hannun shugaban kungiyar,  Uyilawa Okhuaihesuye.

 

A labarin siyasa da hutudole.com ya kawo muku a baya, Kunji cewa, Gwamban Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar yace ba’a taba samun shugaban kasa, kamar Muhammadu Buhari ba a tarihi.

Labaran Najeriya: Likitocin Najeriya zasu fara yajin aiki

“Immediate payment of all salary arrears including March salaries for our members in all Federal (GIFMIS platform) and State Tertiary Health Institutions across the country especially ASUTH, IMSUTH and UNIMEDTH.

“Upward review of the current hazard allowance to 50% of consolidated basic salaries of all health workers and payment of the outstanding COVID – 19 inducement allowance especially in State owned-tertiary Institutions.

“Abolishment of the exorbitant bench fees being paid by our members on outside postings in all Training Institutions across the country with immediate effect.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *