fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Lionel Messi: Babbar kadarar Barcelona da La Liga da babu wanda zai so tafiyarsa a wannan kakar

Lionel Messi na cigaba da kafa sababbin tarihi kuma babu wanda zai iya taka masa birki, amma kwantirakin sa zai kare a wannan kakar.
Dan wasan mai lamba 10 ya mayar da duk wani tarihin Barcelona da La Liga nasa, kuma babu wani mahaluki a Barca ko kuma gasar La Liga da yake so tauraron ya bar kungiyar a wannan kakar.
A wasan Barcelona da Sociedad Messi yayi nasarar karya tarihin Xavi Hernandez inda ya buwa wasan shi na 768 a kungiyar kuma ya zamo dan wasan daya fi buga mata wasanni masu yawa a tarihinta, bayan wannan kuma Messi yafi kowane dan wasa lashe kofin La Liga masu yawa a tarihin kungiyar.
Lionel Messi ya kasance babban zakaran dan wasa a tarihin La Liga, bayan daya ci kwallaye 466 kuma yaci wasanni 379 sannan yaci kwallaye biyu a wasa guda sau 131 sai yaci kwallaye uku a wasa sau 36 sannan kuma ya taimaka wurin cin kwallaye 206, sai kuma yaci kwallaye 50 a kaka guda wanda babu wani dan wasa daya kafa irin wa’yan nan tarihin nasa a babbar gasar ta kasar Sfaniya wato, La Liga.

Messi: Barcelona and LaLiga Santander’s most precious treasure that nobody can afford to lose

Lionel Messi just keeps on breaking records, and none can evade his grasp, but his contract set to expire in this current campaign.

 

The No.10 has made every Barcelona and LaLiga Santander record his own, and he flies the flag for his club and the league in which he plays. Nobody wants him to leave this summer, not at the Camp Nou, nor at LaLiga.

 

Against Real SociedadMessi finally overtook Xavi Hernandez‘s appearance record with his 768th for the club. On top of that, he has won more titles for Barcelona than anyone on 34. As if that wasn’t enough, he is by far the most outstanding footballer to ever set foot in LaLiga Santander, and it’s not even close.

 

Messi has more goals – 466 – than anyone in Spain’s top tier, he has more wins – 379 – than anyone else, and the most braces – 131 – than anybody. No one has more than his 36 hat-tricks, nobody has scored against more than his 38 opponents, and not a single soul has more than his 50 goals in a season, with that milestone coming in 2011/12. His 206 assists are better by, unsurprisingly, nobody.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *