fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Lionel Messi ya amince da sabunta kwantiraki tare da karbar ragin albashin kashi 50 bisa dari

Lionel Messi, wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau shida ya kasance bashi da kungiya tun 1 ga watan Yuli bayan kwantirakin shi a Barca ya kare a ranar 30 ga watan Yuni.

Tauraron dan wasan mai shekaru 34 ya jagoranci Argentina a wannan watan ta doke Brazil daci 1-0 ta lashe kofin gasar Copa America, wanda ya kasance kofinsa na farko na kasa.

Kuma yanzu ya amince da sabunta kwantiraki har na tsawon shekaru biyar a kungiyar Barca, wanda hakan ke nufin cewa Messi zai kasance dan shekara 39 a lokacin da kwantirakin zai kare kuma ya buga wasa a Barca na tsawon shekaru 26.

 

Lionel Messi: Barcelona forward agrees contract extension with 50 per cent pay cut

The six-time Ballon d’Or winner was officially a free agent as of July 1 after he failed to agree terms over a renewal before his previous Barcelona contract expired on June 30.

Earlier in July, Messi led Argentina to the Copa America title thanks to a 1-0 win in the final against hosts Brazil, bringing an end to his wait for a first major international trophy.

The 34-year-old has now agreed to stay on at his boyhood club for another five years, meaning he will be 39 by the time his new deal runs out – when he will have totalled 26 years on the club’s books.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *