fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Lionel Messi ya gindayawa Barcelona sharuddan da zasu sa shi ya sabunta kwantirakin shi a kungiyar

Eurosport sun ruwaito cewa Messi ya gindayawa Barcelona sharuddan da zasu sa shi ya sabunta kwantirakin shi wanda zai kare a karshen wannan kakar.
Daya daga cikin muhimman sharuddan da Messi ya gindayawa shugaban kungiyar Laporta shine, Barcelona ta mayar da hankulanta wa siyan babban dan wasa domin ta cigaba da fafatawa a gasar zakarun nahiyar turai baya an cire ta a gasar wannan kakar sannan kuma akwai tazarar maki hudu tsakanin tada Athletico a gasar La Liga.
 
Inda kuma tauraron dan wasan ya bukaci kungiyar ta cigaba da baiwa yan wasa masu karanin shekaru damar buga wasanni kamar yadda ta baiwa Ansu Fati, Pedri da kuma Moriba. Watakila idan tayi hakana ka iya sa shi ya sabunta kwantirakin shi a kungiyar.
 

Lionel Messi hands in list of demands to Barcelona over his future

Eurosport report that Messi has now laid out a list of his demands to Laporta that, if met, could lead to him penning a new deal, as his current contract set ti expire at the end of this cmpaign.

 
Among the priorities on the list, Messi is said to have asked for the club to make a big-name signing this summer as they seek to get back to the very top level of European football. Barca were knocked out of the last-16 of the Champions League and are four points off the pace in La Liga.
 
However, one of Messi’s other conditions is said to be that the club continue to trust in their exciting crop of young players, with Ansu Fati, Pedri and Iliax Moriba all given first-team chances.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *