fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Lionel Messi ya haskaka yayin da Argentina ta kai wasan kusa dana karshe a gasar Copa America

Tauraron dan wasan Barcelona, Lionel Messi yaci kwallo guda kuma ya taimaka wurin cin kwallaye biyu a wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Copa America da Argentina ta lallasa Ecuador daci 3-0.

Messi yaci kwallon tashi da bugun free kick a minti na 90 wadda tasa yanzu kwallayen shi na free kick suka kai 58 kuma hudu kacal suka rage ya kafa irin tarihin dan kasar sa, Maradona wanda shi yaci free kick 62 a tarihi.

Nasarar da Barcelona tayi tasa yanzu zata kara da Colombia a wasan kusa dana karshe a gasar, yayin da wasanni biyu suka ragewa Messi ya lashe kofi da kasar shi karo na farko.

 

Lionel Messi decisive again as Argentina advance to Copa America semifinal

The FC Barcelona star assisted twice along with scoring a stunning free-kick in Argentina’s thumping 3-0 win over Ecuador in the knock-out game.

Interestingly, the 90th-minute goal against Ecuador was Messi’s 58th goal from a direct free-kick. The FC Barcelona star is now four goals short of Diego Maradona’s Argentinean record of 62 direct free-kick goals in his career.

Argentina face Colombia in the semifinals and Messi is two games away from glory with his country for the first time.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *