fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Liverpool 1-1 Newcastle : Yayin da Mohammed Salah ya zamo dan wasan Liverpool na farko daya ci mata kwallaye 20 a kakannin wasa uku a jere

Mohanmed Salah ya zamo dan wasan Liverpool na farko daya ci mata kwallaye 20 a kakkanni wasa uku a jere, bayan ya taimakawa kungiyar ta fara jagorancin wasan tada Newcastle cikin mintina uku.
Amma daga bisani ana daf da tashi wasa Joe Willock ya ciwa Newcastle kwallo guda wadda tasa suka raba maki a karshen wasan.
Liverpool ta barar da damarmaki a wasan ta hannun Diogo Jota da kuma Sadio Mane, kuma sakamakon wasan yasa ta kasance ta ta shida a teburin gasar Firimiya kuma burinta na cancantar buga gasar zakarun nahiyar turai ya kara ja baya.

Liverpool 1-Newcastle: Salah makes Liverpool history as he reaches 20-goal mark for a third season

Mohamed Salah has made more Liverpool history, with the Egyptian becoming the first man to hit 20 goals for the Reds in three different Premier League campaigns, after his early goal in the first three minutes gave Liverpool an early lead.
But Joe Willock scored a dramatic last-second equaliser for Newcastle to earn them a point in a 1-1 draw against Liverpool.
Liverpool should have extended their lead further before half-time but the likes of Diogo Jota and Sadio Mane were guilty of missing big chances.
The result means Liverpool remain sixth in the table and their hopes of Champions League football for next season look to be fading.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *