fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Liverpool ta fadi wasanni uku a jere a gidan ta karo na farko tun 1963, bayan da Manchester City ta lallasa ta daci 4-1

Mohammed Salah yayi nasarar ramawa Liverpool kwallon da Gundogan ya zira mata a raga a filin suna Anfield, bayan da Gundogan din ya barar da bugun daga kai sai me tsaron raga.

Amma daga bisani kuskuren golan kasar Brazil Alisson yasa City tayi nasarar kara kwallaye biyu ta hannun Gundogan da kuma Sterling, wanda hakan yasa burin Liverpool na lashe kofi ya kara ja baya.

Phil Foden ya karawa Pep Guardiola kwallo a minti na 83 wanda hakan yasa Manchester City taci galaba akan Liverpool kuma ta lashe gabadaya makin wasan.

Hutudole ya ruwaito muku cewa, Sakamakon wasan yasa yanzu Manchester City ta buga wasanni 14 kenan a jere ba tare shan kashi ba kuma taba Liverpool tazarar maki goma yayin data ba United tazarar maki biyar, inda ita kuma Liverpool ta fadi wasanni wasanni uku a jere a filin Anfield karo na farko tun shekara ta 1963.

Liverpool have lost three league games in a row at home for the first time since 1963, after been beaten 4-1 in the hand of Manchester City.

Mo Salah’s 63rd-minute penalty had wrestled back momentum for the faltering champions after Ilkay Gundogan – who missed a first-half spot-kick – had made the breakthrough at Anfield shortly after the interval (50).

But two unforced errors from zillian goalkeeper Alisson in the space of four minutes allowed Gundogan (73) and Raheem Sterling (76) to dramatically haul the contest – and seemingly the Premier League crown – back in City’s favour.

Phil Foden then capped an impressive display with a late fourth (83) as Pep Guardiola’s ominously-efficient side humbled their hosts.

City, on a 14-game winning streak, are now 10 points ahead of Liverpool and five clear of Manchester United, with a game in hand on both sides, while Liverpool, Anfield aura further diminished, have lost three league games in a row at home for the first time since 1963.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *