fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Liverpool ta fadi wasannin gida shida a jere bayan Fulham ta lallasa ta daci 1-0

Manajan Liverpool Jurgen Klopp yayi canjin mutane bakwai daga tawagar shi da suka kashi a hannun Chelsea, amma hakan bai hana Fulham ta lallasa su daci daya ba a gasar Premier League.
Mario Lamina ne yayi nasarar ciwa Fulham kwallon wadda ta kasance kwallon shi ta farko a kungiyar, kuma yaci ta ne bayan da Mohammed yayi sakaci wurin kwace kwallon daga hannun shi.
Inda Sadio Mane ya shigo wasan benci kuma ya kai hari mai kyau har ya bugi sandar raga da kwallon yayin da ana daf da tashi ya kara kai wani harin amma Joachim ya hana shi cin kwallon.
A karshen dai an tashi wasan Fulham na cin 1-0 in tayi nasara karo na biyu a gidan Liverpool a tarihi, ita kuma Liverpool ta fadi wasannin gida shida jere.

Liverpool 0-1 Fulham: Mario Lemina condemns champions to sixth straight Anfield defeat

Klopp made seven changes in the wake of Thursday’s defeat by Chelsea but they failed to inspire the Reds as their horrendous home run continued against the relegation-threatened Cottagers.

 

Mario Lemina punished slack defending from Mohamed Salah to rifle in his first Fulham goal on the stroke of half-time as Scott Parker’s side were rewarded for their adventurous approach at the home of champions.

 

Substitute Sadio Mane clipped the crossbar in the second half and a crucial stoppage-time clearance from Joachim Andersen prevented Liverpool from salvaging a point as Fulham secure their only secound victory away at Liverpool.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *