fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Lokaci yayi da za’a ramawa kura Aniyarta: Yarbawa sun nemi Buhari ya goyawa Tinubu baya ya zama Shugaban kasa

Sarakunan jihar Ondo sun nemi shugaba Buhari da mutanen Arewa su rama ma kura aniyarta kan goyon bayan da kasashen yarbawa suka basu a baya suka samu Shugabancin kasarnan.

 

Basaraken ikaleland,Oba George Faduyile da ya karbi tawagar Sarakunan ya bayyana cewa, Tinubu zai iya mulkar Najeriya yanda ya kamata.

 

Ya bayyana cewa sam ba zai kyautu ace Arewa bata goyi baya Tinubu ba a shekarar 2023.

 

“Tinubu has been supporting President Muhammad Buhari and the North for years, now is the time for the North and Buhari to reciprocate the good political gesture and support him,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *