fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Lura da Albarkar da Allah yawa Najeriya idan muka yi aiki tukuru zamu samu nasarori da yawa>>Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya jawo hankalin ‘yan Najeriya bisa Hakuri da fahimtar juna inda yace Lura da albarkatun Da Allah yawa Najeriya idan muka sa kishi, aiki tukuru, maimakon nuna banbancin addini dana kabila za’a samu nasarori da yawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ali Nuhu ya bada misalin cewa akwai kasashen masu banbancin addini da kabila kuma sun samu nasarori da dama.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *