fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Ma’aikacin gidan yarin Najeriya ya kashe kansa saboda kasa biyan kudin haya

Ma’aikacin gidan yarin Najeriya me suka Kayode Adeniyi ya kashe kansa.

 

Rahotanni sun bayyana cewa kasa biyan kudin haya da kuma kasa samawa kansa sauran bukatun rayuwane suka sa ya kashe kanshi.

 

Yana aiki ne a gidan yarin Ogun, Vanguard tace ya harbi kanshi a goshine inda nan take ya mutu.

 

Wasu abokansa sun ce ya rika korafin mutane na masa dariya saboda kasa biyan kudin wuta dana haya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *