fbpx
Monday, September 27
Shadow

Ma’aikacin Gwamnati ya kashe kansa bayan da EFCC ta gayyaceshi

Mataimakin Darakta a ma’aikatar NABDA, Mr Christopher Orji, dake Abuja ya kashe kansa.

 

‘Yan tarar da gawarsa na lilo inda ya rataye kansa amma ‘yansanda dai na ci gaba da bincike.

 

Mutumin dai ya kashe kansa ne kamar yanda ake zargi a ranar da hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC ta sakashi a gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *