fbpx
Friday, April 23
Shadow

Ma’aikatan Kwalejin Kimiyya da Fasaha sun fara yajin aiki na sai baba-ta-gani

Malaman kwalejojin kimiyya da fasaha sun fara yajin aikin na sai baba ta gani a ranar Talata.
Da take jawabi ga manema labarai don ayyana cikakken yajin aikin, shugabancin kungiyar Malaman ya zargi gwamnatocin tarayya da na jihohi da yin sakaci da bangaren ilimi gaba daya.
Daga cikin korafe-korafen kungiyar sun hada da rashin biyan basussukan mafi karancin albashi da kwalejojin kimiyya da fasaha na tarayya da jihohi suke bi na bashin malamai da ya kai tsakanin watanni 5 zuwa 24, zargin cin zarafin shugabannin kungiyar duk da sanya hannu kan yarjejeniyar da gwamnati tun daga 2017, zargin rashin kafa wata Kwamiti na sashin don cike gibin a sauran bangarori, rashin aiwatar da shekaru 65 da aka amince da shi na ritaya a bangaren da wasu gwamnatocin jihohi suka ki yi, zargin da ake yi na ikirarin cin amanar haraji a cikin Kwaleji na Tarayya 19 da Babban Akanta Janar na Tarayya ya yi ba bisa ka’ida ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *