fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ma’aikatan wutar Lantarki na shirin tsunduma yajin aiki yayin da Gwamnatin ke shirin sayar da kamfanin TCN

Ma’aikatan wutar Lantarki zasu shiga yajin aiki dan nuna rashin jin dadinsu saboda yanda gwamnatin ke shirin sayar da kamfanin Rarraba wutar Lantarki na TCN ga ‘yan kasuwa.

 

Sakataren kungiyar ma’aikatan ta NUEE, Joe Ajaero, ya bayyana cewa mikawa ‘yan kasuwa gaba dayan harkar wutar lantarki ba karamar barazana bace ga kasa.

 

Ya bayyana cewa, yawanci ‘yan kasuwar basu da kwarewar da zasu iya kula da wutar wadda a karshe lamarin ke tabarbarewa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *