fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kaduna ta musanta maganar cewa ba’a san ranar Komawa makaranta a jihar ba

Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kaduna, ta sanar da cewa maganar komawa makaranta da aka ruwaito cewa gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya ce sai abinda hali yayi, ba gaskiya bane.

 

Saidai Kwamishinan Ilimi a jihar, Shehu Usman Muhammad ya bayyana cewa ba gaskiya bane, gwamnan bai fadi haka ba.

 

Daily Post ta ruwaito cewa, wasu iyaye a jihar sun koka da rashin sanin wane rahoto zasu yadda dashi kuma wane mataki ne za’a dauka dan magance matsalar tsaron idan daliban sun koma makarantar?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *