fbpx
Monday, November 29
Shadow

Macen Da Ta Fara Samun Shaidar Digirin A Arewacin Nijeriya Ta Rasu

Wannan Ita Ce Hajia Zulai Daya, Mace Ta Farko Da Ta Fara Samun Shaidar Kammala Digirinta A Arewacin Nijeriya A Jami’ar Bayero Dake Kano Shekarar 1972. Ta Yi Aikin Gwamnatin.

Ta Rasu Ranar Lahadi.

Allah Ya Jiƙanta Da Rahama!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *