Yansanda a jihar Imo sun tabbatar da kama wani Mutum Chidedu Onyema kan zargin harbin masoyiyarsa a Al’aura.
Lamarin ya farune a karamar hukumar Owerri West kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito.
Kakakin ‘yansanda, Orlando Ikeoku ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace budurwar me suna Chinwendu ta mutu kuma an mayar da binciken sa ake bangaren binciken manyan Laifuka.
“Yes, it is true. The suspect has been arrested and the case has been transferred to Criminal Investigation and Intelligence Department, Owerri for more investigation and prosecution,” the police PRO said.