fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Mafarauta sun yiwa ‘yan Bindiga kwantan bauna suka kashe 47 a Jihar Naija

Rahotanni daga jihar Naija na cewa, mafarauta sun yiwa ‘yan Bindiga kwantan bauna inda suka kashe 47.

 

Lamarin ya farune a yankin Erena na karamar hukumar Shiroro kamar yanda wata majiya ta bayyanawa hutudole.

 

Hakan na zuwane bayan da maharan suka kaiwa garin hari, su kuma mafarautan suka bisu dan daukar fansa.

 

Mafarautan sun kuma kwato mashina da yawa na ‘yan Bindigar da makamai.

 

Hakanan me sharhi akan harkar tsaro, Deji Adesogan ma ya tabbatar da faruwar wannan lamari.

 

 

GALLANTRY: 47 bandits terrorizing Shiroro communities in #NigerState have been killed by local hunters. The gallant hunters, in a sting-like operation, raided a ‘riverside’ community in Magami btw #Shiroro & #Rafi LGA’s on Wednesday & killed bandits & also recovered weapon.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *