fbpx
Friday, April 23
Shadow

Mafi yawan munanan laifukan da ake aikatawa a jihar Borno, Fyadene>>Ndume

Mai shari’a,A’isha Ndume ta bayyana cewa, kaso 90 cikin 100 na laifukan da ake aikatawa a jihar Borno Fyadene.

 

Ta bayyana hakane a wajan wani taron bita da aka yi a kan ‘yancin mata da kuma tuntuba tsakanin masu ruwa da tsaki a bangaren Shari’a.

 

Taron an yi shine bisa hadin gwiwar kasar Netherland da Majalisar Dinkin Duniya, UN.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *