fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Mafi yawancin yan mata dake yin Allah wadai da auren macce fiye da daya suke bin mazajen aure a waje – Darektan fim, Ugezu Ugezu

Daraktan fim din masana’antar Nollywood, Ugezu Ugezu ya yi kira ga wasu mata kan munafunci da suke nunawa ta yanar gizo.

A wani rubutu da ya wallafa a shafin sa na Instagram, Ugezu ya bayyana cewa yawancin matan da ke yin Allah wadai da auren mace fiye da daya sun yi aure.

Da yake bayyana su a matsayin mutanen da ke rayuwa ta bogi, Ugezu ya rubuta;

” Yawancin yan mata da ke hawa shafukan sada zumunta don yin Allah wadai da auren mace fiye da daya suna saduwa da mazan aure a layi. Yace yana mamakin me yasa wasu mutane ke son yin rayuwa na karya don kawai su farantawa mutanen da suka riga suka yaudara.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *