fbpx
Friday, April 23
Shadow

Maganar komawar Gwamnan Zamfara APC na ci gaba da kankama yayin da manyan Gwamnonin APC 3 suka ziyarci Jihar

Manyan Gwamnonin APC 3 na Yobe wanda kuma shine shugaban Riko  jam’iyyar, Maimala Buni, dana Kebbi, Atiku Bagudu dana Jigawa, Abubakar Badaru sun kai ziyara jihar Zamfara.

 

Sun je ziyarar ne dan kakaddamar da ayyukan gina gidaje da Gwamna Bello Matawale yayi wanda ya sakawa sunan jihihin Arewa 19.

 

Hakan ya kara rura wutar rade-radin da ake na cewa Gwamna Matawalle zai koma APC. Gwamna Buni a wajan kaddamar da gidajen ya jinjinawa Matawalle bisa wannan aiki duk da karancin kudin da ake fama dasu.

 

I am particularly impressed by what my brother, Matawalle is doing here in Zamfara in spite of dwindling resources coupled with the security situation faced by the state.

“This is the kind of development we need which also translates into the provision of dividends of democracy,” Buni noted

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *