fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Magidanci ya kai matarsa kara kotu saboda ta hanashi kudin Tradermoni data karba

Wani Magidanci, Babangida Jibrilla ya kai matarsa, A’isha Kara Kotu saboda ta hanashi kasona na Kudin tallafin Gwanatin tarayya da ake cewa Tradermoni.

 

Ya kai karar ne a kotun dake Yola inda yace suna da yarjejeniyar zata rika bashi Dubu 10 Cikin kudin ita kuma tana rike Dubu 10. Saidai daga baya ta saba wannan Alkawari.

 

Magidancin ya bayyaja cewa, yana kuma karan mahafinta wanda yanzu haka matar tasa na gidan iyayenta sun hanata komawa gidansa.

 

Yace maganar kudin, da Sunansa ake bayar da kudin amma matar tasa ta hanashi kasonsa.

 

Da take mayar da martani, Matar ta bayyana cewa, ba gaskiya bane ikirarin mijin nata. Hakanan, Shima Mahaifinta ya bayyana cewa, Ba gaskiya bane abinda mijin nata ya fada.

 

Mai shari’a, Musa A. Shanu ya bayyana cewa, ya daga sauraren karar sai zuwa 8 ga watan Afrilu kamar yanda Daily Times ta ruwaito.

 

Aisha informed the court that the union had been contracted about 5 years ago, but could not produce fruits of the womb.

On his part, the second defendant vehemently denied refusing to allow his daughter to return to her matrimonial home, stating that the allegation leveled against him by the husband is far from the truth and that he is ready to prove to the court that it is not true.

After hearing all the parties involved in the matter, the court presided by Honourable Musa A. Shanu, adjourned the case to the 8th April 2021 for hearing.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *