fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Magidanci ya lakadawa matarsa duka har ta mutu saboda bata kawo masa abinci ba

Wani magidanci a jihar Enugu ya lakadawa matarsa duka har ta mutu saboda bata kawo masa abinci ba.

 

Matar tasa na dauke da cikin watanni 8 a yayin da rikin ya faru tsakaninsu a ranar Laraba.

 

An dai yi zargin cewa, mutumin na kan shan giya ne yayin ds ya kashe matar tasa.

 

Shaidu sun bayyana cewa, an garzaya da matar zuwa Asibiti amma likitoci suka tabbatar da cewa ta mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *