fbpx
Friday, January 21
Shadow

Mahaifi da kaka sunwa diyarsu me shekaru 13 fyade

Hukumar NSCDC a jihar Osun ta kama wani kaka da mahaifi da sukawa ‘yarsu me shekaru 13 fyade.

Kakakin shugaban hukumar,  Mr Adigun Daniel ne ya bayyana haka ga manema labarai ranar Litinin inda yace an kama wanda ake zargi ranar Juma’a bayan da yarinyar ta yi korafi.

Wata makwauciyarsu ce ta kai koken wajan jami’an tsaro inda tace yarinyar ta gaya mata.

Da aka binciki yarinyar ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace kusan shekaru biyu kenan suna lalata da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *