fbpx
Monday, September 27
Shadow

Mahaifiyar Aminu Alan Waka ta rasu

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un

Allah yawa Mahaifiyar shahararren mawakin Hausa, Aminu Alan Waka rasuwa.

 

Hajiya Bilkisu Sharif Adam ta rasu ta bar ‘ya’ya 2 da jikoki 20. Aminu Ladan Abubakar,  da Khadija Ladan Abubakar ne ‘ya’yan da ta bari.

 

Da misalin karfe tara na ranar Talata za’a yi jana’izarta, muna fatan Allah ya jikanta da Rahama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *