fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Mahaifiyar Haruna Talle Maifata ta rasu

INNALILLAHI wa inna Ilaihi raji’un

Allah yawa mahaifuyar taurarron fina-finan Hausa,Haruna Talle Maifata rasuwa.

 

Ya bayyana cewa a yau za’a yi jana’izarta a kofar gidansu dake Mill tara a Kano.

 

Muna fatan Allah ya jikanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *