fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Mahajalisar dinkin Duniya na neman Najeriya ta mata jawabin dalilin da yasa har yanzu ake tsare da Nnamdi Kanu

Majalisar Dinkin Duniya ta nemi kasashen Najeriya da Kenya su mata bayanin dalilin da yasa ake tsare da Nnamdi Kanu.

 

MDD tace tana neman Najeriya ta mata bayanin yanda aka kama Kanu da kuma yanda aka kaishi Najeriya.

 

Dan uwan Kanun, Kingsley Kanu ne ya bayyana haka inda yace shi da lauyan dan uwan nasa suka yi wannan aiki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *