fbpx
Monday, May 10
Shadow

Mahara sun kashe mutane 13a jihar Benue

Rahotanni sun bayyana cewa, mutane 13 ne aka kashe,ciki hadda kananan yara a wani hari da ake zargin Fulani Makiyaya da kaiwa a jihar Benue.

 

Lamarin ya farune a Tse Amgbem dake karamar hukumar Gwer West ta jihar. Sun shiga ne ranar Litini  da Duku-Duku inda kuma suka lalata wasu gidaje.

 

Shugaban karamar Hukumar, Grace Igbabon ya tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *