fbpx
Friday, May 14
Shadow

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya yabawa Gwamna Tambuwal kan ciyar da marayu da gajiyayyu a watan Ramadan

Tambuwal a jiya ya ce gwamnatinsa ta kashe sama da Naira miliyan 339 don samar da kayan abinci da kayan sawa ga marayu da mabukata a fadin gundumomi 87 na Jihar.

Gwamnan ya bayar da alkaluman ne a yayin kaddamar bikin tallafawa ga marayu da gajiyayyu na watan Ramalana 2021 a karkashin Hukumar Zakka da Wakafi ta jihar.

Mai Alfarma ya godewa gwamnan bisa ci gaba da wannan aikin, ya kuma baiwa gwamnati tabbacin hadin kai yadda ya kamata tare da daidaikun mutane da kungiyoyi don ci gaba da tallafawa marasa karfi a cikin al’umma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *