fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Majalisa na binciken wasu ma’aikatu kan batan dala Biliyan $30

Majalisar tarayya na binciken wasu ma’aikatu kan batan dala biliyan 30.

 

Daga daga cikin ma’aikatun da ake bincika shine Citibank kan wasu kudaden harajin VAT da ya kai dala miliyan 4.6.

 

Akwai kuma hukumar tattara Haraji ta kasa, FIRS da ake neman itama kudin haraji da suka kai dala miliyan 1.7, dadai sauransu.

 

Kwamitin majalisar wakilai dake saka ido kan kudin gwamnati ne ke wannan binciken.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *