fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Majalisa na kokarin ganin an rage farashin Siminti

Majalisar tarayya ta fara wani yunkuri da zai kai ga rage farashin Siminti a Najeriya. Majalisar ta jawo hankalin Gwamnatin tarata ta sassauta dokar kafa masana’antu dan a samu masu saka jari a bangaren.

 

Hakan na zuwane bayan da Sanata Ashiru Oyelola Yisa ya gabatar da kudiron a gaban majalisar.

 

Majalisa ta nemi da gwamnati ta sassauta Haraji a bangaren ta yanda za’a samu masu saka hannun jari na gida su shiga harkar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *