fbpx
Friday, May 14
Shadow

Majalisa ta Amincewa Gwamnatin Buhari ya karbo Sabon Bashin $1.5bn da €995m

A zamanta na yau, Laraba, Majalisar Dattijai ta amincewa gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta karbo Bashin $1.5bn da kuma €995m daga kasashen waje.

 

Hakan na zuwane bayan da Majalisar ta Amince da Rahoton Kwamitin kula da bashi da Sanata Clifford Odia yake Jagoranta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *